Labarai

Angano Dalilin Da Yasa Atiku Yake Faduwa Idan Ya Fito Takarar Shugaban Kasa

Angano Dalilin Da Yasa Atiku Yake Faduwa Idan Ya Fito Takarar Shugaban Kasa | Addua’r Sheikh Ja’afar.

Assalamu alaikum watah matullahi ta’ala wabara katuhun, Barkan ku da sake saduwa damu a cikin wannan shafi mai Albarka ka.

A akwai wata ƙulalliya a ƙasa akan dalilin da yasa duk shekarar da Alh. Atiku Abubakar, ya fito takarar shugaban ƙasa sai ya faɗin da shi da mutanen Jam’iyyar da yake ciki.

A wannan shekarar da muke ciki itace shakara ta 6 da Alh. Atiku Abubakar ya ke so ya mulki Nijeriya, amma duk shakara shida da aka kwashe bai taɓa ciba.

Masu bin cike sun ce dalilin da yasa Alh. Atiku Abubakar baya cin zaɓe duk shekara shine, Murgayi Babban malamin addini Musulunci Sheikh Muhamud Jafar ya taɓa sa Atiku Abubakar a addu’a.

Inda Sheikh Muhamud Jafar yake cewa, ” Ya Allah ka bawa wannan bawa naka son mulki kuma ka hanashi mulkin” wannan shine babban da Lilin.

Kuma akwai wani babban dalili da masu bin cike suka bin ciko agan mutanen Nijeriya.

A Kwai Sauran Bayani, Zaku iyya Kallon Bidiyon Cikakken labarin yana nan ƙasa 👇👇👇

Angano Dalilin Da Yasa Atiku Yake Faduwa Idan Ya Fito Takarar Shugaban Kasa🖕

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button