Kannywood

Tsofaffin Jaruman da Kannywood ta manta dasu duk da cewa sun bada gudumuwa a baya

Tsofaffin Jaruman masana’antar shirya fina-fian Hausa Kannywood ta manta dasu duk da cewa sun bada gudumuwa a baya.

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun Barkan ku da sake kasan cewa damu a cikin Wannan shafi namu Mai Albarka.

Yau muna tafi muku da wani babban alamari dake faruwa a cikin masana’antar shirya fina-fian Hausa Kannywood, game da wasu jarumai da masana’antar ta manta dasu.

Akwai jarumai da dama a baya sun bawa masana’antar gugunmawa sosai har takai matakin da take yanzu, Amma masana’antar ta shirya fina-fian Hausa Suna manta dasu.

Akwai wasu daga cikin jaruman da masana’antar shirya fina-fian ta Mata, Kamar irin su! 👇👇👇

JARUMI :- Bashir Bala Chiroki
JARUMI :- Umar Hankaka
JARUMA :- Ladidi Fagge
JARUMI :- Haruna Aliyu

Daga cikin jerin jaruman ga guda 4 nan mun kawo muku, Akwai sauran jarumai da yawa da suka sha gwagwarmaya a cikin masana’antar Amma ka manta dasu.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon gami da bayani a nan ƙasa 👇👇👇👇

Tsofaffin Jaruman masana’antar shirya fina-fian Hausa  Kannywood ta manta dasu duk da cewa sun bada gudumuwa a baya.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button