Kannywood

Sanarwa IZZAR SO EPISODE 85 ( Umar Hashim ) Yayi Sanarwa Akan Cigwban Shirin

IZZAR SO EPISODE 85 Lawan Ahmad ( Umar Hashim ) Yayi Sanarwa Akan Cigwban Shirin – Bakori tv

Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun Barkan ku da sake kasan cewa damu a cikin Wannan shafi Mai Abarka.

A Yamma cin ranar Asabar ne jaruman shirin Izzar suka wallafa wani Bidiyon da suke Baya ni a kan shirin na Izzar So da aka tafi Hutu.

Shirin IZZAR So sun tafi hutun ɗan ƙaramin lokaci tun cikin azumi, wanda yanzu an kai wajen wata 1 ana yin hutun.

Izzar So sun tafi Hutu na IZZAR SO EPISODE 85 wato kashi na 85, Amma yanzu masu shirin Izzar So sunyi wata zazzafar sanarwa.

Ga cikakkiyar sanarwar nan mun kawo muku a ƙasa 👇👇👇👇

IZZAR SO EPISODE 85 Lawan Ahmad ( Umar Hashim ) Yayi Sanarwa Akan Cigwban Shirin – Bakori tv

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button