Kannywood

An bankaɗo Wani Bidiyon Sirri Na Shirin Rahama Sadau A Ƙasar India

Subhanallahi :- An bankaɗo Wani Bidiyon Sirri Na Shirin Rahama Sadau A Ƙasar India.

Jaruma Rahama Sadau fitacciyar jaruma ce a masana’antar shirya fina-fian Hausa dana turan ci wato Kannywood & Nollywood, wadda tana ɗaya daga cikin jarumai masu haza ƙa akan aiki.

A kwana kin baya jarumar ta taje ƙasar India don fara film a ƙasar wato a masana’antar shirya fina-fian India Bollywood, Wanda har ta samu nasarar fitowa a cikin film ɗin mai suna KUDHAFIZ.

A kwana kin nan ne a gano wani Bidiyon da ba’a san da zaman shiba a kafafen yaɗa zumunta, wanda sukai ta yawo, Bidiyon jaruman ne da hotunan ta tare da jaruma film ɗin India.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon a nan ƙasa 👇 👇👇👇👇👇

Subhanallahi :-   An bankaɗo Wani Bidiyon Sirri Na Shirin Rahama Sadau A Ƙasar India.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button