Labarai

Muhimmiyar Sanarwa :- Ɓata Gari Da ‘Yan Daba Na Kano Kun Shiga Uku

Muhimmiyar Sanarwa Daga Abdullahi Haruna Kiyawa. Bata Gari Na Yan Daba Na Kano Kun Shiga Uku.

Muhimmiyar sanarwa daga kaka kin ‘yan sanda na jihar Kano bayan Kama wata mota da Bom a ciki a makon daya wuce.

Idan baku manta ba mun kawo muku labarin a kan fashewar wani a abu a jihar Kano unguwar Sabon Garin a makon da ya wuce, inda hukumar ‘yan sanda na jihar suka tabbatar da Bom ne ya fashe a unguwar.

Hukumar ‘yan sanda ta jihar Kano ƙar ƙashin kaka kin ‘yan sanda Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ja han kalin mutane nan jihar bare ma matasa da iyayen a kan su kula da ‘ya ‘yan su.

Sanarwar ta fita ne gabanin za’a yi zaɓen fida gwani a Jam’iyya mai mulki a cikin jihar, kaka kin ‘yan sanda na jihar Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce kowa ya kula da kan sa sosai.

“kuma da zarar mutum ya ga wani abu da bai yarda dashi ba ko aka sace maka wani abu kamar lambar mota ko wayar hannu, kayi maza – maza ka sanar da hukumar ‘yan mafi kusa da kai.

“Kuma muna jan hankalin iyayen da su kula sosai da ‘ya ‘yan su kamar ina zasu da dawa suke mu’a mala, ya ƙara da cewa a kula wajen wani ya baka wani saƙo ka kai wani guri hakan zai iya jefa ka ciki Babbar matsala.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇

Muhimmiyar Sanarwa Daga Abdullahi Haruna Kiyawa. Bata Gari Na Yan Daba Na Kano Kun Shiga Uku.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button