Album/EP

KANO :- Ganduje Ya Fito Takarar Majalisar Tarayya A Yankin Dawakin Tofa/Rimin Gado Da Tofa.

Ganduje ya fito Takarar Majalisar Tarayya A Yankin Dawakin Tofa/Rimin Gado Da Tofa, Ya Janye Wa Barau Jibirin Maliya Takarar Santana Kano Ta Arewa.

Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya fito takarar majalisar tarayya a yankin Dawakin Tofa/Rimin Gado Da Tofa, inda za’ayi zaɓen fidda gwani a jihar a yau juma’a a ofishin Jam’iyyar APC.

A daren jiya ne juma’a 26 ga watan mayu 2022 Dakta Abdullahi Umar Ganduje, gwamna mai ci yanzu ya tattauna da Junaidu Yakubu ɗan takarar majalisar tarayya mai wakiltar Dawakin Tofa/Rimin Gado Da Tofa.

HOTUNAN :- zaman da suka yi a dare jiya a gidan Gwamnatin jihar.

Bayan fito warsu daga zaman mitin ɗin suka bayyana nawa manema labarai cewa Janaidu Yakubu ya janye takarar sa ta majalisar tarayya ya bar wa Dakta Abdullahi Umar Ganduje takarar ba sai an yi zaɓen fidda gwani ba.

Anyi wannan zaman ne a bisa Shugabancin Sanatan Kano ta Arewa Barau I. Jibrin da Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Bich

A labaran da muka kawo muku a baya mun bayyana muku cewa Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya sai fon ɗin takarar sanatan Kano ta Arewa, amma daga baya yace ya janye takarar ta sa ya barwa Sanata Barau Jibirin Maliya.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button