Kannywood

An Saki Zafafan Hotunan Bikin Lilin Baba da Ummi Rahab, Sai Adam A Zango Ya

Shikenan an saki zafafan hotunan Bikin Lilin Baba da jaruma Ummi Rahab wato ( Pre – Weeding Pictures)

A jiya da dare ne aka saki wasu zafafan hotunan na Bikin Lilin Baba da jaruma Ummi Rahab wanda mutane da suka ringa tofa albarkacin bakin su akai, wasu suyi musu fatan alkhairi wasu kuma na tsiya.

Amma da muka zirfafa bincike sai muka gano cewa hotunan da aka wallafa a shafin Sada zumunta na Instagram ba shafin Ummi Rahab na gaskiya, hakan yana nuni da cewa tsofafin hotunane aka nemo ake wallafawa.

Duk da an fito an bayyana wa mutane cewa Lilin Baba da jaruma Ummi Rahab suna soyayya, kuma Lilin Baba har ya biya kuɗin sadaki an sa ranar biki.

An sa ranar Bikin amma har yanzu ba’a bayyana cewa mutane ba ranar da aka sa, amma mutane ba’a iya musu har sun fara wallafa ƙarya a shafukan Sada zumunta.

Amma muna sa ran nan bada juma wa ba zasu saki zafafan hotunan nan bikin nasu.

Wannan shine shafin da aka wallafa Hotunan 👇👇👇👇👇

Waɗan nan sune hotunan da aka wallafa a shafin na wasu masu amfani da sunan Ummi Rahab

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button