Kannywood
Adam A Zango Yayi Murnar Cika Shekara 3 Da Auren Matarshi Safia Challawa

Adam A Zango Yayi Murnar Cika Shekara 3 Da Auren Matarshi Safia Challawa, inda suka sake zafafan hotuna na kyece Raini.
Fitaccen jarumi a cikin masana’antar shirya fina-fian Hausa Kannywood Adam A Zangon ya yi bikin murnar cika shekara uku da yin Aure da matar sa Sofia Challawa.
Adam A Zangon ya kasan ce a Kannywood yana daga cikin jerin jarumai wanda suka auri mata dayawa har da ‘yan cikin masana’antar, jaruma ya auri Safia Challawa ne a shekarar 2019 inda zanzu suna da ‘ya ‘ya guda uku.
Ga zafafan hotunan nan na kyece Raini zamu kawo muku a ฦasa ๐๐๐





Kuma zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin ๐๐๐๐ a nan ฦasa ๐๐๐
DAGA :- MANUNIYA