Album/EP

A Yau Jihar Kano Ke Cika Shekaru 55 Da Kafuwa A Matsayin Jiha

A yau jihar Kano ta samu cika shekaru 55 da kafuwa a matsayin jiha mai zaman kanta,

A cikin jerin gwamnonin da jihar kano tayi wanne ne yafi kawo ababen cigaba a cikin jihar, zamu kawo muku jerin gwamnonin da suka mulki jihar kano tin daga lokacin da aka kafa jihar har zuwa yan zu.

 • 1 ) Audu Bako- May 1967- July 1975 (Military).
 • 2 ) Colonel Sani Bello- July 1975- Sept 1978 (Military).
 • 3 ) Group Captain Ishaya Shekari- Sept 1978- Oct 1979 (Military).
 • 4 ) Alhaji Muhammadu Abubakar Rimi- Oct 1979- May 1983 (PRP).
 • 5 ) Alhaji Abdu Dawakin Tofa- May 1983- Oct 1983 (PRP).
 • 6 )Alhaji Sabo Bakin Zuwo- Oct 1983- Dec 1983 (PRP).
 • 7 ) Air Commodore Hamza Abdullahi- Jan 1984- Aug 1985 (Military).
 • 8 ) Colonel. Ahmed Muhammad Daku- Aug 1985- 1987 (Military).
 • 9 ) Group Captain Mohammed Ndatsu Umaru- December 198727- July 1988 (Military).
 • 10 ) Colonel Idris Garba- Aug 1988- Jan 1992 (Military).
 • 11 ) Architect Kabiru Ibrahim Gaya- Jan 1992- Nov 1993 (NRC).
 • 12 ) Colonel Muhammadu Abdullahi Wase- Dec 1993- June 1996 (Military).
 • 13 ) Colonel Dominic Oneya- Aug 1996- Sept 1998 (Military)
 • 14 ) Colonel Aminu Isa Kontagora- Sept 1998- May 1999 (Military)
 • 15 ) Engineer (Dr.) Rabiu Musa Kwankwaso- 29 May 1999- 29 May 2003 (PDP)
 • 16 ) Malam Ibrahim Shekarau- 29 May 2003- 29 May 2011 (ANPP)
 • 17 ) Engineer (Dr.) Rabiu Musa Kwankwaso- 29 May 2011 – 29 May 2015 (PDP/APC)
 • 18 ) Dr. Abdullahi Umar Ganduje, 29 May 2015 to date (APC)

Wannan sune jerin gwamnonin 18 da suka taɓa mulkar jihar Kano, wanne ne a cikin su yafi kowa kawo cigaba a ciki jihar.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button