Kannywood
Sun kashe Harira da ƴaƴan ta saboda kisan da Deborah Sameul Inji Muraja Ibrahim Kunya

Murja Ibrahim tafito tayi magana akan abun yake farawu ajihar anambra, inda take nunawa mutane cewa kirinto ci sun kashe Harira ne saboda kisan Deborah Sameul.
Muraja Ibrahim Kunya fitacciya ce manhajar Tiktok kuma wadda tauraruwar ta take haska a yanzu, ta fito tayi kalamai masu zafi kan kisan Harira Jubrin DA ƴaƴan ta huɗu.
Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇👇👇