Kannywood

Safara’u tana karatun Qur’ani / Za a kama Ali Nuhu Rahama Sadau Mansurah Isah

Allahu Akbar Safara’u Tana Sallah Da Karatun Qur’ani / Za a kama Ali Nuhu Rahama Sadau Mansurah Isah.

Allahu Akbar Safiya musa wanda ku ka Fi sani da Safara’u kwana cassa’in, bayan wakoƙin iskanci da take yi ta wallafa wani sabon Bidiyon ta tana karatun Al-qurani mai Girma.

Ta nana kuma jaruma Kannywood suna tashi cikin wani Hali, Alinuhu Rahama Sadau da Mansura Isah.

Wannan jarumai guda uku an aiko musu da sako ta Email ɗin su akan za’a zo har inda suke a kama su, duk da haka jaruma sun fito sun bayyana a shafin su na Instagram.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin nan 👇👇👇👇👇

Allahu Akbar Safara’u Tana Sallah Da Karatun Qur’ani / Za a kama Ali Nuhu Rahama Sadau Mansurah Isah.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button