Kannywood
HOTUNA :- Yau Adam A Zango ya cika shekara uku da yin Aure

Zafafan hotunan Adam A Zango da matar sa Sofia Challawa, suna murnar cika shekara uku da yin Aure.
Fitaccen Jarumi Kuma mawaki a masana’antar shirya fina-fian Hausa Kannywood Adam A Zango da matar sa Sofia Challawa, yau 26-5-2022 suka cika shekara uku da yin Aure.
Adam A Zango ya walfa zafafan hotunan sa shida matar ta sa Sofia Challawa da ’ya ‘yan su biyu Mata, jarumin ya yi posting ɗin yana nun farin ciki.



DAGA :- MANUNIYA