Addini da Rayuwa
Cikin damuwa😠Sheikh Nuru Khalil yayi Allah wadai game da kisan gillah da akayi wa Harira a Anambara

Sheikh Nuru Khalil yayi Allah wadai game da kisan gillah da akayi wa Harira da Æ´aÆ´an ta biyu a Anambara.
Sheikh Nuru Khalil ya fito ya yayi magana a shafin sa na Facebook Idan yai Bidiyon yake cewa ” Allah wadai da mutanen da suka yi kisan gillah ga Harira da Æ´aÆ´an ta huÉ—u.
Nuru Khalil yayi kira da gwamnatin a kan abi wa wannan abiwar Allah haƙin ta, kuma a bibiyi asalin abun.
Zaku iya kallon cikakken Bidiyon bayanin nan ƙasa 👇👇👇👇👇👇
DAGA :- MANUNIY