Kannywood

Ali Nuhu da Falalu A Dorayi Sun Nuna Rashin Jin Dadin Su Akan Kisan Da Aka Yiwa Harira A Anambra

Ali Nuhu da Falalu A Dorayi Sun Nuna Rashin Jin Dadin Su Akan Kisan Da Aka Yiwa Harira Garba da ƴaƴan ta huɗu a Anambara.

Kamar yanda muka kawo muku labarin kisan gillan da a ka yiwa Harira Garba da ƴaƴan ta huɗu a Jihar Anambra,

Haka yau ma fitattun jaruman masana’antar shirya fina-fian Hausa Kannywood Alinuhu da Falalu A Dorayi suka fito sun nuna baƙin cikin su akan abun da yafaru.

Ku Danna nan don kallon cikakken Bidiyon bayanin 👇👇👇👇

Ali Nuhu da Falalu A Dorayi Sun Nuna Rashin Jin Dadin Su Akan Kisan Da Aka Yiwa Harira  Garba da ƴaƴan ta huɗu a Anambara.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button