Kannywood

Safara’u ta kawo Rawar Iskanci s sabuwar wakar ta

Safara’u ta kawo rawar iskanci a sabuwar wakarta ta inda Ass Ba Ciko Bane .

Safiya Yusuf wanda ku ka fi sani da Safara’u kwana cassa’in, jarumar da tayi ritaya daga harkar film zuwa sana’ar Waka.

Wannan sabuwar waƙar Safara’u da Mr 442 mai suna Inda Ass Ba ciko bane, wannan sabuwar waƙace da suka saki.

Sabuwar waƙar ta Safara’u tazo da wani sallo na rawar iskanci da batsa a kafafen yaɗa zumunta bare ma na Tiktok.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon na rawar a nan ƙasa 👇👇👇👇👇

Safara’u ta kawo rawar iskanci a sabuwar wakarta ta inda Ass Ba Ciko Bane .

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button