Kannywood
Ku kalli jerin shekarun jaruman Kannywood maza 12 | abun da baku sani ba

Jerin shekarun jaruman Kannywood maza 12 da shekarun da a ka haifesu da kuma shekarar su nawa yanzu a Duniya.
Assalamu alaiku warah matullahi ta’ala wabaraka tuhun, Barkan Ku da sake kasan cewa damu a cikin gida mai Albarka.
Tsarabar mu ta yau a gare ku itace, zamu kawo muku jerin shekarun manyan jaruman Kannywood maza 12 da shekarun da a ka haifesu da kuma shekarar su nawa yanzu.
Ga cikakken Bidiyon bayanin nan mun kawo muku a ƙasa 👇👇👇👇👇👇👇👇👇
DAGA :- MANUNIYA