Labarai

Ji Nake Kamar Zan Kashe Kaina 😭 Mijin Matar Da Aka Kashe Dubu Dari Biyu Ya Biya Aka Bashi Gawarta

Ji Nake Kamar Zan Kashe Kaina 😭 Mijin Matar Da Aka Kashe Dubu Dari Biyu Ya Biya Aka Bashi Gawarta.

Mutumin da aka kashe wa matarsa mai ciki wata tara da kuma ƴaƴa huɗu a jihar Anambra ya ce ya ji kamar ya haukace saboda tashin hankalin da ya shiga

Yace naji kamar an saka ni a cikin wuta saboda zafin da nake ji in ji Jibril Ahmed mijin matar da aka kashe da kuma ƴaƴansa huɗu.

“Yarana suna da basira amma ga shi yanzu irin ɓarnar da aka yi min, kawai na yi tawakalli ga Allah – Allah zai saka min,” kamar yadda ya shaidawa BBC

Ya ce a cikin satin nan matarsa za ta haihu amma aka kashe ta.

Ƴan sandan Najeriya sun ce sun kama ƴan bindigar da suka aikata kisan na mutum 12 da suka ƙunshi har da matar tasa mai ciki da ƴaƴanta huɗu.

Ku kalli Cikakken Bidiyon bayanin nan a ƙasa 👇👇👇👇

Ji Nake Kamar Zan Kashe Kaina 😭 Mijin Matar Da Aka Kashe🖕🖕🖕

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button