Labarai

Gwanja da Breaker NNPP ta kwankwaso sabuwar waka

Ado Gwanja da Hamisu Breaker sun yi wa Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso shugaban Jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari Waka.

Kamar yanda Kuka sani cewa sabuwar Jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari wadda take tashe a jihar Kano ƙarkashin Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso.

Wannan Jam’iyyar ta NNPP ta zo da wani salo na ban mamaki inda aka samu mutane suke ta sauya sheƙa zuwa Jam’iyyar.

Haka ma mawaƙan hausa suke ta gwangwaje Jam’iyyar NNPP da sababbin waƙoki.

Wannan ita ce waƙar da Ado Gwanja ya yiwa Jam’iyyar ta NNPP mai alamar kayan marmari 👇👇👇👇

Ado Gwanja da Hamisu Breaker sun yi wa Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso shugaban Jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari Waka.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button