Addini da Rayuwa

Duk wanda bai fito ya goyi bayan musulmai ba akan Deborah Sameul baza mu zabe shiba

Wani Malamin ya fito yace duk wanda bai fito ya goyi bayan musulmai ba akan Deborah Sameul baza mu zabe shiba a zaɓen shekarar 2023.

Wannan babban malami ya fito yayi magan akan matasan da suka kashe Deborah Sameul wadda tayi ɓatanci ga fiyayyen halita Annabi Muhammad Rasulilahi (S.A.W).

Malamin yace duk wani wanda yake kan mulki da kuma wanda suke neman takara a shekarar 2023, ” su sani cewa duk wanda bai fito ya goyi bayan musulmai ba akan Deborah Sameul bazamu zaɓe shiba.

Kuma duk wanda yake kan mulki ya goyi bayan Deborah Sameul ” Allah ya isa ƙuri’o in mu saboda ƙuri’oin mu na fiyayyen halita ne Annabi Muhammad Rasulilahi (S.A.W)

Ga Bidiyon da Malamin yayi bayani a ƙasa 👇👇👇👇

Wannan babban malami ya fito yayi magan akan matasan da suka kashe Deborah Sameul wadda tayi ɓatanci ga fiyayyen halita Annabi Muhammad Rasulilahi (S.A.W).

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button