Kannywood

An sa ranar bikin Ummi Rahab da Lilin Baba har an biya sadaki

A Karshe ta tabbata Lilin baba zai Auri Jaruma Ummi rahab domin an saka rana kuma har an biya sadaki.

Kamar yanda maganar Aure Fitaccen Mawaƙin Hausa Lilin Baba da jaruma Ummi Rahab, a ke ta yaɗa maganar a kafafen yaɗa zumunta wanda ya haɗa da Facebook, Instagram, Twitter, YouTube, da Tiktok.

Yau dai komai ya zo ƙarshe tin da har an sa rana da kuma an biya sadaki.

Kamar yanda ku ka sani cewa Jaruma Ummi Rahab ta samu matsala da maigidan ta a masana’antar shirya fina-fian Hausa Kannywood Adam A Zango a kwana kin baya, wanda mutane suke alaƙan ta faɗan Adam A Zango da Ummi Rahab a matsayin Lilin Baba ne silar faɗan Nasu.

Ga wani Bidiyon nan mun kawo muku cikakkiyar Magana kan sa ranar Auren Ummi da Lilin Baba, da kuma matsayin Ummi Rahab da Adam A Zango a yanzu.

Ga cikakken Bidiyon bayanin nan a ƙasa👇👇👇👇👇👇

An sa ranar bikin Ummi Rahab da Lilin Baba har an biya sadaki 🖕🖕

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button