Kannywood

Tonon risiri Rigima Ta Ɓarke Tsakanin Murja Da Jarumar Kannywood Akan Adam A Zango

Rigima Ta Ɓarke Tsakanin Murja Da Jarumar Kannywood Akan Adam A Zango, Sai kuma jaruma Rayya Kwana 90 tayi Waka a kan kisan Deborah Sameul.

Rigima mai ɓarke tsakanin Muraja Ibrahim Tiktok da Jarumar Kannywood Samha M Inuwa wanda takai sun yiwa kan su tonon siriri.

Rigimar ta ɓarke ne a Tiktok idan jaruma Samha M Inuwa take yiwa Muraja tonon siriri, inda ta ke faɗan asalin Murja.

Inda Jaruma Samha M Inuwa take ƙarawa da cewa Murja gudowa tayi daga ƙauye ta shigo birni akan Aure.

Ta wani ɓan garen kuma Jaruma Rayya Kwana 90 tayi Waka akan Deborah Sameul wada tayi ɓatanci ga fiyayyen halita Annabi Muhammad Rasulilahi (S.A.W)

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan 👇👇👇👇

Tonon risiri Rigima Ta Ɓarke Tsakanin Murja Da Jarumar Kannywood Akan Adam A Zango

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button