Labarai

Rarara NNPP Kwankwaso Sabuwar wakar Rarara 2021

Sabuwar wakar Rarara NNPP wanda ya gwangwaje Kwankwaso.

Kamar yanda ku ka sani cewa siyar Arewacin Nijeriya ɓan gare Kano ta rikice tsakanin APC, PDP, da NNPP.

Ta inda wasu daga cikin Jam’iyya mai mulki APC suke ficewa daga Jam’iyyar APC zuwa NNPP sabuwar Jam’iyyar tsohon gwamnan jihar Kwankwaso.

Haka suma mawaƙan hausa suke ta gwangwaje Sabuwar Jam’iyyar da waƙoki masu ɗadi.

Ga sabuwar wakar NNPP Nana a ƙasa mun kawo muku. 👇👇👇👇👇👇

Wannan ita ce waƙar Danna don ku Kalla 🖕🖕🖕

Muna Godiya da ziyar wannan tasha mai Albarka Mun gode ✊✊

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button