Hausa Video
Duk fitsarancin da iskancin da Safara’u take na yarda zan Aureta

Duk fitsarancin da iskancin da Safara’u take na yarda zan Aureta / Tijjani Asase A Duniya.
Wani Saurayi mai suna Muhammad T Shehu ya ce ” Ku faɗawa Safara’u zan Aure ta idan ta amince, na amince kuma wallahi da gaske nake.
Ta wane ɓangaren kuma fitatacen Jarumi a cikin masana’antar shirya fina – finan hausa ( Kannywood) Tijjani Asase wanda ku kafi sani da kana baro a cikin shirin A Duniya mai dogon zango.
“Ya fito yayi magana a shafin sa na Instagram inda yake cewa” masu zaki Safara’u da masu mata mugun fata duk bashi bane mafita ba,
Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon a nan 👇👇👇👇
DAGA :- MANUNIYA