Kannywood
Dalilin da yasa aka daɗe ba’a kawo muku shirin Izzar So ba

Dalilin da yasa aka daɗe ba’a kawo muku shirin Izzar So ba tin cikin a zumin.
A nazari da mutane suke yi suna nuni da cewa Isah Ferozkhan wato Presdo a cikin shirin labarina Series shine zai bayyana a matsayin ɗan gidan Alhaji Matawalle.
Saboda haka Daraktan shirin Izzar So Nura Mustapha Waye ya tsayar da dawo war, don a canza Shi.
Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon da yake bayyana haka 👇👇
DAGA :- MANUNIYA