Labarai

Buhari yaje Kano don jajen bom ɗin daya tashi a unguwar sabon gari

LABARAN HOTO: Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano sun kai ziyara fadar Mai Martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, domin jajanta masa kan fashewar wani abu da ya faru a Kano a makon jiya, wanda ya yi sanadin mutuwar mutane. .

Tun da farko dai shugaba Buhari ya isa Kano domin halartar bikin ranar sojojin saman Najeriya (NAF) na shekarar 2022, wanda ke gudana a sansanin NAF da ke Kano.

Buhari yaje Kano don jajen bom ɗin daya tashi a unguwar Sabon gari

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button