Labarai

Ministan Kuɗin Ta Dakatar Babban Akanta Kan Badaƙalar N8bn

Ministan kuɗi da tsare tsare ta ƙasa Zainab Ahmed dakatar da babban akanta janar na tarayya Ahmed Idris kan laifin badaƙalar naira billiyan 80.

Dakatarwar na ƙunshe ne a cikin watan wasika da ministan da aika masa mai ɗauke da kwanan wata 18 ga watan mayu 2022 in da tace an dauki mataki ne saboda buƙatar gudar da bincike ciki nutsuwa kamar yanda tsarin mulkin ƙasa ya tana dawar ma’aikatan ƙasa 030406.

Hukumar yaƙi da masu yin wa tattalin arzikin ƙasa zangon ƙasa EFCC, a ranar 16 ga watan mayu 2022, sun kama akanta janar na ƙasa Ahmed Idris bisa zargin karka tar da kuɗaɗen ayyukan ƙasa wanda kimani su Naira billiyan 80bn, inji kakakin hukumar EFCC.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button