Labarai

Gwamnatin jihar legas ta sake garfafa dokar hana acaɓa a jihar

Gwamnatin jihar legas ta sake garfafa dokar hana acaɓa a ciki jihar daga ranar 1 ga watan yuni mai zuwa.

Gwamnatin jihar legas tasa dokokin hana Okada wato acaɓa a ciki wasu ƙanan hukumomi a ciki jihar.

Gwamnan jihar legas Babajide Sanwo-Olu ya bayana ƙanan hukumomin da dokar ta shafa sune Ikeja, Surulere, Apapa, Lagos Mainland da Lagos Island.

Gwamnatin jihar ta kuma jahan kalin jami’an ‘Yan sanda dae ke ƙanan hukumomin da abun ya shafa dasu maida kai waje tabbatar da dokar a cikin jihar.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button