Wasanni

Gasar kokowa tawagar Nijeriya ta tafi gasar cin kofin Afrika a Morocco

‘Yan wasan kokowa na Nijeriya sun tafi gasar kokowa ta Afrika wanda za’a gudanar a El- jadida dake ƙasar Morocco.

Tawagar ‘yan kokowar ta haɗa da Mata 13, Maza 10, 2 masu horar da ‘yan wasa mutum ɗaya babban alƙalin wasa Usman Yusuf da mataimakin babban sakataren ƙungiyar kokowa ta Nijeriya NWF Catherine Orjiako.

DAGA :- Manuniya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button