Wasanni

Mbappe ya amince da yarjejeniyar siri da suka yi da Madrida

Kylian Mbappe ya amince da yarjejeniyar siri da suka yi da Real Madrida inji Athletic.

Kwantiragin Mbappe PSG zai ƙare a ƙarshen kakar gasa ta bana kuma yana iya kuma wa Real Madrid kyauta.

Sai dai har yanzu babu wata takarda da aka sanya hannu tsakanin shi da PSG har yanzu ta cigaba da shawo kanshi akan ya cigaba da zama a cikin ƙungiyar.

Mbappe ya ci wa zakarun Faransa ƙwallaye 116 a wasanni 141 tun bayan koma warsa daga Monaco a shekarar 2017.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button