Kannywood

Naziru:- Na rantse da Allah duk wanda ya zagi Annabi (S.A.W) sai na kashe shi

Naziru Ahmed Sarkin Waka, Na rantse da wanda raina yake hannun sa duk wanda ya zagi Annabi Muhammad Rasulilahi (S.A.W) indai na haɗu dashi Sai na kashe shi.

Hoto :- Fitaccen Mawaƙin Hausa Naziru Ahmed Sarkin Waka

Naziru ya fito ya yi magana da rubutu akan Debura wadda aka kashe a Kwalejin Shehu Shagari dake Sokoto akan tayi ɓatanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad Rasulilahi ( S.A.W)

A cewar Nasiru Sarkin Waka Duk wanda zai zagi Annabi (S.A.W) to yayi wa ran sa, Dan na rantse da wanda raina yake hannun sa duk wanda ya zagi Annabi Muhammad Rasulilahi (S.A.W) in na haɗu dashi sai na aikata masa abun da aka aika tawa wannan banzar, Inji Naziru Ahmed Sarkin Waka

Ya ƙara da cewa muna jiran Kiristoci su fito su bamu haƙuri kan wannan abu kuma su gargaɗi mutanen su da su daina ɓatanci ga addinin mu, cewa Naziru Sarkin Waka

Naziru ya fito ya yi wannan kalamai duk da Shugaban ƙasa Muhammad Buhari ya fito ya yi magana inda yake cewa Allah wadai da mutanen da suka aikata wannan aiki, kuma a cigaba da bincike don samun masalaha.

Ga Bidiyon da Naziru Ahmed Sarkin Waka ya yi a shafin sa na Instagram 👇👇

Ku kalli Cikakken Bidiyon da Naziru Ahmed Sarkin Waka ya yi

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button