Labarai

Buhari ya yi tir da kisan da aka yiwa ɗaliba Deborah a Sokoto

Shugaban ƙasa Muhammad Buhari ya miƙa ta’aziyyar sa ga iyayen Deborah ɗalibah kwaleji Shehu Shagari dake Sokoto wanda ajali ya iske ta bayan ana zargin ta da ɓatan ci ga Annabi Muhammad Rasulilahi S.A.W.

Shugaba Buhari yace doka bata bawa kowa damar ɗaukan hukunci a hannun sa ba, komai yana da gurbin sa.

An buƙatar idan mutun ya aikata laifi abar doka tayi aikin ta ba kowa ya dauki mataki ba saboda tashin hankali ba zai haifar da ɗa mai ido ba, Inji shugaba Buhari

Buhari ya ƙara da cewa ” Ya zama dole aje ayi bincike sosai domin gano ainihi abin da yafaru a makarantar da yanda ya kai da kashe Deborah.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button