Labarai

Buhari ya gana da minstoci 9 masu murabus a kan takara

Shugaban ƙasa Muhammad Buhari, a ranar juma’a ya yi wata ganawar bankwana da minstoci 9 da suka sauka Daga muƙaman su, saboda takarar karu a zaɓen 2023.

Shugaba Buhari yace nan bada jumawa ba za’ayi ƙokarin naɗa sababbin ministocin fa suka yi murabus daga muƙaman su.

Zaman ya biyo bayan wani umarni da shugaba Buhari ya bada kan duk ministocin da masu riƙe da muƙaman gwamnati dake da burin fitowa takara a zaɓen 2023 da su sauka da muƙaman su, ya basu zuwa ranar Litinin, 16 ga watan mayu na, 2022

Jerin ministocin da suka ajiye muƙaman su sune.

  • Ƙaramin Ministan Ma’adanai da Ƙarafa Uche Ogar.
  • Ministan Harkokin Mata Paullen Tallen.
  • Ƙaramin Ministan man fetur Timipre Sylva.
  • Ministan Ƙwadago da samar da ayyuka Chris Ngige.
  • Ministan Sufuri Rotimi Amaech Da sauran ministocin.

DAGA :- Manuniya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button