Album/EP

Buhari ya sake rokar ASUU da ta janye yajin aiki

Shugaban ƙasa Muhammad Buhari ya sake kira ga ungiyar malaman jami’oi ta kasa, ASSU, da su duba halin da ɗaliban ƙasar nan suke ciki, su janye yajin aiki da suke yi.

Buhari yayi kira ga ɗaliban jami’o’in ƙasar nan da su ƙara haƙuri, ya yin da gwamnati ke ƙokarin shawo kan matsalolin da ke addabar jami’o’in ƙasar.

Shugaba Buhari ya yana bayyana haka ne a yau Alhamis a Abuja waje bikin Ranar Nagarta ta ƙasa karona 19 da kuma bada lambar yabo ga wasu manyan ma’aikatan gwamnati ‘yan Nijeriya 48 saboda haka da aiki tuƙuru.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button