Matasan kwalejin ilimi ta Shehu Shagari da ke jihar Sokoto sun kashe ɗaliba kuma suka ƙona gawarta, Ɗalibar tayi ɓatan ci ne ga Annabi Muhammadu S.A.W
Rahotanni sun bayyana cewa, ayi wa ɗalibar dukan tsiya kafin a ƙona ta, Hukumar Kwalejin ta bada sanarwar a rufe makarantar.

Mai martaba sarkin musulmai yayi Allah wa dai da kisan ɗalibar da tayi ɓatanci ga Annabi Muhammadu ( S.A.W).
DAGA :- Manuniya