Labarai

El-Rufa’i ya sake yin kira da a sa bom a matsugunan ’yan ta’adda

Gwamnan jihar Kaduna Nasir El- Rufa’i ya yi umarni da a cigaba da kai hare – hare a guraren da ‘yan ta’adda suke, domin tabbatar da kawar da masu garkuwa da mutane da ‘yan fashi a jihar.

Gwamna yayi wannan kiran ne a wajen bude sojojin da suka yi koyon sojan ƙasa da aka gabatar a unguwar Jaji dake jihar Kaduna.

Muƙaman ya ƙarsu sune Infantry da armour sune kai tsaye zasu shiga su take su.

El-Rufa’i, wanda kwamishinan tsaro da harkokin cikin gidan, Mr Sameul Aruwan, ya wakilta da yaci gaba da kai hare – hare bom din a hankunan da ‘yan ta’adda suke rage a jihar don kawo karshe tsaro da yayi cikas ga cigaban ƙasa.

Ya jadda dawa jami’an sojojin cewa hadin kan su wajen yaƙar abokan gaban Nijeriya, zai dawo wa da Nijeriya martabar ta da zaman lafiya a ƙasa baki ɗaya.

DAGA :- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button