Album/EP

Buhari Ya Bayyana Cewa Baya So Ya Ƙara Kwana 1 A Kan Mulkin Nijeriya

Shugaba Muhammad Buhari yace da zarar ya kammala mulki ranar 29 ga watan mayun 2023 zai miƙa mulki ga magajin sa.

Hakan ya biyo bayane, bayan da babban lauyan ƙasar, Cif Robert Clarke. Inda yake neman a bawa Shugaban ƙasar Muhammad Buhari ya ƙara wata uku bayan ya kammala wa’adin mulkin sa.

Daga fadar shugaban ƙasar Muhammad Buhari ta bayyana cewa Buhari zai cika muradin mutanen Nijeriya wajen miƙa mulki ga muradin su.

Shugaba ƙasa Muhammad Buhari zai mutunta tsarin mulkin ƙasa ta hanyar ajiye mulki ida wa’adin sa ya ciki .

DAGA:- MANUNIYA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button