Jerin sunayan waɗan da suka sai fom ɗin neman takarar mulkin Nijeriya, susu 25 wasu daga cikin su gwamnoni ne wasu sanatoci da ministocin da ma aikatan gwamnati.

JERIN WANDA SUKA SAI FOM ƊIN SUNE.
1) Sanata. Ahmed Tinubu ₦ 100m
2) Prof. Yemi Osibanjo ₦100m
3) Rotimi Amaechi ₦100m
4) Sanata. Godswill Apabio ₦100m
5) Dr. Ogbannaya Onu ₦100m
6) Sanata. Chris Ngige ₦100m
7) Sanata. Rochas Okorocha ₦100m
8) Sanata. Ibikule Amosu ₦100m
9) Pasto. Tunde Bakare ₦100m
10) Com Adam Oshiomole ₦100m
11) Pro. Ben Ayade ₦100m
12) Gov. Dave Umahi ₦100m
13) Dr. Kayode Fayemi ₦100m
14) Emeka Nwajiuba ₦100m
15) Sanata. Ken Nnamani ₦100m
16) Gov. Yahaya Bello ₦100m
17) Sanata. Orji Uzor Kalu 100m
18) Gov. Badaru Muhammad ₦100m
19) Godwin Emefiele ₦100m
20) Ahmed Sani Yarima ₦100m
21) Ajayi Borriface ₦100m
22) Mrs. Uji Ohnenye ₦100m
23) Pasto. Nicholas Felix Nwagbo ₦100
24) Sanata. Dimeji Bankole ₦100m
25) Yunusa Nuhu Ometo ₦100m

DAGA :- Manuniya