Album/EP

KANO:- Ganduje Ya Ƙaddamar Da Gawuna Da Sulen Garon A Matsayin Magadan Sa

A Yamma cin ranar litinin Gwamnan jahar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ƙaddamar da Dr. Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin wanda zai gaji kuje rarar sa.

Dr. Nasiru Yusuf Gawuna da Murtala Sule Garo.

Gwamna Ganduje ya ƙaddamar da Gawuna a matsayin magajin shi, kuma ya umarci Murtala Sule Garo ya temakawa Nasiru Gawuna yayi neman zaben 2023.

Duk da a jahar ta Kano a kwai ɗan takarar gwamna a Jam’iyyar ta APC amma wasu da dama daga cikin su sun fasa, wasu sun canza zuwa wani matsayin irin su Sanata Barau Jibirin Maliya Murtala Sule Garo da Abdussalam Abdulkarim AA Zaura.

Daga :- Manuniya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button