Labarai

Sanata Ahmad Lawan ya siyi fom din takarar shugaban ƙasa 100m

Shugaban majalisar dattawan Nijeriya Sanata Ahmed Lawan, Ya sayi fom din takarar shugaban ƙasa A karkashin Jam’iyyar APC akan kudi naira miliyan ɗari ( 100m ).

Amma wata majiyar tana cewa wasu daga cikin Sanato cin ne suka haɗa kudi suka saiwa shugaban majalisar dattawan fom din takarar.

Sanata Ahmed Lawan shine babba a cikin Sanato cin Nijeriya , Wannan dalilin ne yasa ake ganin takarar sa ta shugaban ƙasa wani babban abune a Nijeriya.

Wasu daga cikin jiga jigan Jam’iyyar APC sun sai fom din takarar shugaban ƙasa akan kudi naira miliyan ɗari (100m). Wanda suka haɗa da Sanata Barau Jibirin Maliya Bola Ahmed Tinubu Gwamnan lagoda Gwamnan Koggi da dai suran su.

MANUNIYA:- A don gaskiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button