
Kannywood king Alinuhu shine mallakin shirin ALAQA SERIES a jiya ne da dare ya sanar cewa suje hutun sallah.
Sarkin Alinuhu yace Baza a daɗe ba wannan hutun nan da sati biyu za’a dawo insha Allah.
Ga Bidiyon da Sarki Alinuhu yake sanarwa a sama🖕🖕
MANUNIYA Sashi Labaran Kannywood