Fitaccen mawakin Hausa Naziru Ahmad inkiya Naziru Sarkin Wakar San Kano, Yayi magana a shafin sa na Twitter akan kudin siyan fom din takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC.

Mawakin yayi magana ne a shafin na Twitter inda yake cewa ” Ta yay zaka sai fom 100m ace bakayi sataba Jama’a?? Musha Ruwa Lafiya”