
– Fom din takarar shugaban kasa shine naira miliyan 100m
– Fom din takarar Gwamna 50m
– Sanata miliyan 20m
-Majalisar dokoki miliyan 10m
-Majalisar Jaha miliyan 2m
Shugaban jam’iyyar APC ne ya bayyana cewa kudin fom din takarar shugaban kasa naira miliyan 100m a 2023
Daga Jaridar MANUNIYA
–