Wata kotun soja a Burkina Faso ta yanke WA tsohon Shugaban kasa Blaise Compaore hukuncin daurin rai – da – rai

Wata babbar koton sojoji a Burkina Faso ta yanke wa tsohon Shugaban kasa Blaise Compaore sakamakon kama shi da hannu a kisan wanda ya gada Thomas Sankara.

Leave a Reply

Your email address will not be published.