Labarai

DA DUMI-DUMI: Buhari yayi wa majalisar ministoci garambawul ya sauke 2

DA DUMI-DUMI: Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauke Ministan Gona da Ministan wuta

Manuniya ta ruwaito shugaban kasar ya sauke Ministan gona, Mohammed Sabo Nanono, da Ministan wuta, Engr. Saleh Mamman.

Shugaban ya mayar da Ministan muhalli, Mohammed Abubakar, a matsayin sabon Ministan gona a yayinda aka mayar da karamin Ministan ayyuka, Abubakar Aliyu a matsayin sabon Ministan wuta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button