Labarai

Gwamman jihar Nasarawa ya sauke duka Kwamishinoni da masu bashi shawara

Gwamman Nasarawa ya sauke duka Kwamishinoni da masu bashi shawara

Daga Manuniya

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya sauke duka kwamishinoninsa da masu bashi shawara

Gwamnan ya sanar da rushe majalisar zartarwar tasa ne a zaman da sukayi yau Litinin a fadar Gwamnatin jihar dake Lafia.

Gwamnan ya godewa duka Kwamishinoni, da masu bashi shawarar da hadimansa bisa tayashi aiki da sukayi na tsawon lokaci sannan yayi masu fatan alkhairi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button