Addini da RayuwaKannywood

Kalli hotunan Raudadausayi daga cikin dausayin Aljanna

Daga Manuniya

Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi yana cewa tsakanin gidana da mimbarina akwai dausayi daga cikin dausayin Aljanna wannan wuri shi ne Rauda.

Manuniya ta ruwaito Kabarin Manzon Allah SAW da na manyan sahabbansa biyu, Abubakar da Umar R.A na cikin wannan waje mai albarka, sakamakon fadada masallacin da aka yi a tsawon shekaru sama da 1,400, kaburburan na cikin wani daki da aka yi na kusa da mumbarin da ke cikin rauda, wanda a zamanin Annabi dakin matarsa ne Nana Aisha R.A

A binciken Manuniya ta tattaro cewa a sakamakon fadada wannan masallaci a tsawon zamani, yanzu Rauda ta shige cikin wanan waje dake masallacin Annabi S.A.W a Madina.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button