in ,

Barayi sun sace iyalinsa har gida bayan sun harbe shi

Barayi sun sace iyalinsa har gida bayan sun harbe shi

Daga Manuniya

Yan bindiga sun dauke matar sa da yaron sa sannan sun harbe masa hannu acikin daren jiya

A cikin daren jiya ne barayi ‘yan bindiga suka shiga cikin gidan wannan bawan Allah da Ibrahim Haruna, wanda aka fi sani da Babangida Haruna, dake zaune a
garin Gusau ta jihar Zamfara.

Bqyanai sun nuna da fari yan bindigar sun harbi kofar dakin sa, sun shiga cikin dakin, sannan suka yi awon gaba da yaron sa karami, da kuma Matarsa, shi kuma suka harbe shi a hannu lokacinda yayi kokarin ceton iyalin nasa.

Tinubu muke so a baiwa takara a 2023–inji Jiga-jigan APC daga Kudu

Tinubu bashi da takardar kammala karatu ko daya, bai cancanta da takara ba