Addini da RayuwaLabarai

El-Rufai na gina katafaren kamfanin sarrafa karafa a Kaduna [kalli hotuna]

El-Rufai na gina kamfanin sarrafa karafa a Kaduna

Manuniya ta ruwaito Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya bayyana cewa yanzu haka masu zuba jari sun saka dala miliyan $600 a jihar Kaduna kan wani katafaren kamfanin sarrafa karafa da ake yi a jihar Kaduna,

Manuniya ta ruwaito kamfanin wanda yake da fadin sama da kadada (hekta) 500, yanzu haka ana aikin kamfanin a garin Gujeni dake karamar hukumar Kagarko, akan babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja.

An hi kiyasin kamfanin idan an kammala shi zai samarwa kimanin mutum 13,500 aikin yi.

El-Rufai ya ce ana sa ran rukuni na farko na kamfanin zai fara aiki ne nan da shekarar 2022.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button