in

Majalisar dattawa za ta kirkiro karin jihohi 20 a Nigeria [Kalli jihohin]

Majalisar dattawan Nigeria ta bukaci a kirkiro wasu jihohi ashirin kari daga cikin jihohi talatin da shida da ake da su a kasarnan

Jihohin da ake son kirkirowa sun hada da jihar ITAI State daga jihar Akwa Ibom State)
(2)– – Bayajida State daga jihohin Katsina, Jigawa, da Zamfara
(3)– Katagum State daga Bauchi State
(4)– Okura State daga Kogi East
(5)– Adada State daga Enugu State
(6)– Gurara State daga Kaduna South
(7)– Ijebu State daga Ogun State
(8)– Ibadan State daga Oyo State
(9)– Tiga State daga Kano State
(10)– Ghari State daga Kano State
(11)– Amana State daga Adamawa
(12)– Gongola State daga Adamawa
(13)– Mambilla State daga Taraba State
(14)– Savannah State daga Borno State
(15)– Okun state daga Kogi State.
(16)– Etiti State daga South East Zone
(17)– Orashi State daga Imo da kuma Anambra states
(18)– Njaba daga jihar Imo State
(19)– Excision of Aba State from Abia State;
(20)– Anioma State from Delta State
– Torogbene daga Oil River States da Bayelsa Delta da kuma Rivers states

Gwamnatin tarayya zata horas da yan taratsin Neja Delta sana’o’i

Wata mata a Jigawa ta cinna wa kanta wuta ‘saboda mijinta zai ƙara aure’