Labarai

Gwamnatin tarayya zata horas da yan taratsin Neja Delta sana’o’i

Gwamnatin tarayya zata horas da yan taratsin Neja Delta sana’o’i

Daga Manuniya

Manuniya ta ruwaito Gwamnatin tarayya a karkashin shirin afuwa ga tsagerun Naija Delta “Presidential Amnesty Programme (PAP)” sun bukaci tsaffin yan taratsin Neja Delta su gabatar da tsarin kasuwancin da suke so domin Gwamnati ta horas dasu tare da basu jarin da suke bukata don su dogara da kansu.

Shugaban shirin, Col. Milland Dixon Diko (ritaya), ya ce wannan kari ne kan alawus-alawus din dubu 65 da Gwamnati ke biyansu a duk wata.

Ya ce a shirye suke su horas da matasan domin su zama nagari su amfani jama’arsu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button